fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Pique na son bugawa Barcelona wasanta da Sevilla bayan ya warke daga rauni

Gerard Pique ya dawo atisayi a makon daya gabata bayan daya samu a watan nuwamba, yayin da kuma ya kosa ya fara bugawa kungiyar tashi wasa nan 3 ga watan maris inda zasu kara da Sevilla a wasa na biyu a gasar Copa Del Rey.

Rahoton ya kara da cewa Pique zai buga wasan Barcelona da Paris Saint German a gasar zakarun nahiyar turai nan da 10 ga watan maris.

Barcelona tasha kashi daci 2-0 a wasan farko tsakanin tada Sevilla saboda haka zata jajirce sosai a wasa na biyu domin sai ta ramo wa’yan kwallayen indan har tana so ta kai wasan karshe na gasar.

Pique wants to make Barcelona return in Copa del Rey second leg

Gerard Pique hasn’t featured for Barcelona since November because of a knee injury but is closing in on a return to first-team action.

The defender returned to training last week and is reportedly keen to make his comeback in the second leg of Barcelona’s Copa del Rey semi-final clash against Sevilla on March 3.

The report reckons that Pique will definitely be back in time for Barca’s trip to PSG in the Champions League on March 10 and could even return ahead of schedule.

Barcelona will head into the game against Sevilla 2-0 down and in need of a big comeback if they are to make it through to the final.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *