fbpx
Friday, February 26
Shadow

Porto ta lallasa Juventus daci 2-1 a gasar zakarun nahiyar turai

Kungiyar Porto ta fara jagorancin wasanta da Juventus cikin dakikai 63 kacal ta hannun Taremi a gasar zakarun nahiyar turai, bayan da dan wasan Juve Bentancur yayi kuskure wurin bayar da kwallon ta bangaren baya.

Yayin da Rabiot ya kai hari mai kyau a wasan kafin Moussa Marega ya ciwa Porto kwallo ta biyu cikin dakiku 19 bayan an dawo daga hutun rabin lokaci.

A karshe ana daf da tashi wasa Federico Chiesa ya ramawa Juventus kwallo guda wadda tasa aka tashi Porto na cin su 2-1, kuma zasu buga wasa na biyu ne a ranar 9 ga watan mayu.

Porto scored in the first minute of each half to edge ahead in their Champions League tie against Juventus.

Mehdi Taremi pounced on Rodrigo Bentancur’s poor back pass to slide in and convert after only 63 seconds.

Rabiot saw an acrobatic effort pushed away, and Moussa Marega stroked home 19 seconds into the second half.

But Federico Chiesa pulled a goal back on 82 minutes heading into the return leg of the last-16 tie on 9 March.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *