fbpx
Wednesday, October 21
Shadow

Premier League: Southampton ta rike Chelsea 3-3

Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea ta tashi wasan da suka buga yau da Southampton 3-3.

 

Timo Warner ne ya fara ciwa Chelsea kwallaye 2 kamin a tafi hutun rabin lokaci saidai Saidai Danny Ings ya farkewa Southampton kwallo 1 kamin hutun Rabin Lokacin.

Che Adams ya farkewa Southampton kwallo ta 2 ana mintuna 57 da wasa saidai Kai Havertz ya ciwa Chelsea kwallo ta 3 amma kamin a tashi wasan Jannik ya farkewa Southampton ita.

 

Wannan ne karun farko da aka ci Chelsea kwallaye 3 a gidanta tun bayan da Lampard ya karbi ragamar horas da kungiyar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *