fbpx
Monday, June 27
Shadow

PSG: Kylian Mbappe ya zamo dan wasan dayafi daukar albashi mai tsoka a fadin duniya

Tauraron dan wasan Paris Saint Germain, Kylian Mbappe ya zamo dan wasan dayafi daukar albashi mai tsoka a duniya bayan ya amince da sabunta kwantiraki a PSG.

Kwantirakin Mbappe zai kare ne a karshen wannan kakar yayin yake shirin komawa Real Madrid kyauta, amma yanzu ya canja ra’ayinsa inda zai cigaba da wasa a kasar Faransa.

Mbappe zai riga daukar albashi kusan yuro miliyan guda a kowane mako wanda hakan yasa ya kerewa abokan aikinsa Messi da Neymar ya zamo dan wasa dayafi daukar albashi mai tsoka a duniya.

Leave a Reply

Your email address will not be published.