fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Mai tsaron ragar AC Milan Gianluigi Donnarumma na shirin komawa PSG kyauta

Mai tsaron ragar AC Milan da kasar Italiya dan shakara 22 Gianluigi Donnarumma zai bar kungiyar kyauta a karshe wannan watan da zarar kwantirakin shi ya kare.

Kungiyar AC Milan dake fafatawa a gasar Serie A tayi kokarin sabunta kwantirakin dan wasan nata na tsawon wasu watanni amma sun kasa daidaitawa da wakilin shi Mino Riola.

Kuma Paris Saint German na harin siyan golan kyauta inda tayi mai kwantirakin shekaru biyar da albashin yuro miliyan 12 a kowace shekara, kuma zata yi nasarar siyan mai tsaron ragar idan har Barcelona bata karawa mai albashi ba ko kuma ta yi mai kwantiraki kamar irin na PSG.

Donnarumma yanzu yana tare da tawagar kasar shi ta Italiya inda yake shirin gudanar da gwajin lafiyarsa a filin atisayi su na Coverciano, kafin wasan su na farko a gasar Euro wanda zasu buga a Rome da Turkey juma’a.

 

Gianluigi Donnarumma: Paris Saint-Germain close to signing AC Milan and Italy goalkeeper on free transfer

The highly sought-after 22-year-old is leaving AC Milan upon the expiry of his deal at the end of the month and will be able to sign for a new club as a free agent.

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Elon Musk zai saya kungiyar Manchester United

The Serie A club had been locked in talks with Donnarumma’s agent Mino Raiola for various months but an agreement over a contract extension could not be reached.

PSG are understood to have offered Donnarumma a five-year deal with wages of around 12 million Euros (£10.3m) per year plus add-ons and will win the race to sign the goalkeeper should Barcelona not match or better their bid.

Donnarumma is currently on international duty with Italy and could undergo a medical at the national team’s Coverciano training base before their opening Euro 2020 match against Turkey in Rome on Friday.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.