fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

PSG ta cancanci buga wasan kusa dana kusa dana karshe a gasar kofin Faransa bayan doke Lille daci 3-0

Dan wasan Argentina Mauro Icardi ne yayi nasarar fara ciwa Paris Saint German kwallo a wasan a minti na tara, kafin dan wasan gaba na Faransa Mbappe yaci kwallo ta biyu da bugun daga kai sai mai tsaron raga.
Kungiyar Lille wadda ke jagorantar PSG a gasar Ligue 1 ta samu bugun daga kai sai mai tsaron raga wadda ta kasance babbar damar ta a wasan.
Amma sai dai golan PSG Keylor Navas ya cire kwallon kamar dai yadda ya cire kwala kwalai da dama na Messi a gasar zakarun mahiyar turai, kafin a karshen wasan Mbappe ya kara cin guda wadda tasa aka tashi PSG na cin Lille 3-0.
Paris Saint German beat Lille to reach French Cup quarter final
Argentine Icardi put the holders in front by bundling the ball into the net in the ninth minute while France striker Mbappe doubled their advantage from the penalty spot shortly before halftime.
Lille, who lead PSG at the top of the Ligue 1 standings by three points, were awarded a penalty in the second half which would have given them hope of clawing their way back into the Cup tie.
But PSG keeper Keylor Navas saved Yusuf Yazici’s spot-kick, a week after keeping out a penalty from Barcelona’s Lionel Messi in the Champions League, and Mbappe rounded off the victory for the hosts by striking again in stoppage time.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

Leave a Reply

Your email address will not be published.