fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

PSG ta doke Chelsea tayi nasarar siyan Achraf Hakimi daga kungiyar Inter Milan a kwantirakin shekaru biyar

Tauraron dan wasan Morocco mai shekaru 22 Achraf Hakimi ya koma kungiyar Paris Saint Germain bayan da yayi nasarar lashe kofin Serie A a kakar shi ta farko a kungiyar Inter Milan.

Chelsea ta kasance tana harin siyan dan wasan bayab ta lashe kofin gasar zakarun nahiyar turai kuma ta amince da biyan farashinsa na fam miliyan 51.3, amma ita PSG ta bayyana cewa zata biya Inter kusan fam miliyab 60 domin ta siyar mata da dan wasan.

Hakimi ya bayyana cewa yaji dadi sosai da komawa kungiyar PSG domin ta bashi damar buga fafatawa a kasar Faransa bayan ya taka leda a kasar Sifaniya, Jamus da kuma Italiya.

 

Achraf Hakimi: Paris Saint-Germain beat Chelsea to sign Inter Milan wing-back on five-year deal

The 22-year-old arrives at the Parc des Princes having won the 2020/21 Serie A title under Antonio Conte in his only season at Inter last term.

Karanta wannan  Labari da Dumi Duminsa: Chelsea ta shirya daukar tauraron dan wasan Manchester United, Cristiano Ronaldo

The Morocco international was also a transfer target for Champions League winners Chelsea, who had matched PSG’s £51.3m transfer offer for the defender. The fee that the French club will pay for Hakimi could rise to £60m.

Upon his arrival in Paris, Hakimi said: “I feel a lot of pride today. After my experiences in Spain, Germany and Italy, Paris Saint-Germain offers me the opportunity to discover a new championship under the colours of one of the most prestigious clubs in the world.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.