fbpx
Thursday, August 18
Shadow

PSG ta fitar da Dortmund daga Champions League, Neymar ya kafa Tarihi

Kungiyar kwallon kafa ta PSG ta lallasa Borussia Dortmund da ci 2-0 a wasan zagaye na biyu na kungiyoyi 16 da suka rage na gasar Champions League da aka yi a daren Laraba.

Neymar ne ya fara ciwa PSG kwallo wanda a lokacin murnar cin kwallon saida ya kwaikwa yi irin murnar cin kwallon da dan kwallon Dortmund, Erling Braut Haaland ke yi. Bernat ne ya ciwa Liverpool kwallo ta 2.

Neymar ya ci jimullar kwallaye 35 kenan a gasar ta Champions League.

 

Karanta wannan  Manchester United zata dauki Casemiro daga Real Madrid

Bayan kammala wasan, sai da ‘yan wasan PSG suka zauna kasa suka kwaikwayi murnar cin kwallo ta Haaland.

Dan wasan Dortmund, Can ya samu jan kati na kaitsaye bayan da ya ture Neymar a wasan.

 

Da wannan sakamako PSG ta kai ga wasan Quarterfinals na gasar ta Champions League.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.