A ci gaba da Rahotannin kasuwar Kwallon kafa, Kungiyar PSG, ta ki amincewa da tayin da Real Madrid tawa Kylian Mbappe.
Fabrizio yace Madrid ta taya Mbappe akan €160m amma PSG bata saki ba.
Mbappe na son komawa Real Madrid a wannan kakar ko kuma kaka me zuwa.