fbpx
Saturday, August 13
Shadow

PSG tayi kewar Mbappe yayin data tasha kashi daci daya a hannun kungiyar Nice

Paris Saint Germain tasha kashi daci daya mai ban haushi a hannun kuniyar Nice, wacce ta kasance ta biyu a saman teburin gasar Ligue.

Duk da haka dai kungiyar PSG ce a saman teburin gasar inda take jagoranci da maki 13.

Kuma ta buga ta buga wasan ne ba tari tauraronta Mbappe ba saboda an dakatar da shi daga buga wasan gida, inda Messi da Mbappe suka kasa ci mata kwallaye a wasan.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Yadda Barcelona ta sayar da kadarorinta ta sayo sabbin 'yan wasa a wannan kakar

Leave a Reply

Your email address will not be published.