fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

PSG zata sallami kocinta, Mauricio pochettino

Bayan shafe watanni 18 a kungiyar, Kocin PSG, Mauricio pochettino zai bar kungiyar.

 

Kocin ya jagoranci kungiyar zuwa lashe kofin Ligue 1 amma saidai yayi rashin sa’a a hannun Real Madrid a gasar cin kofin Champions League.

 

A karshe dai shi da kungiyar sun cimma matsayar ajiye aikinsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Manchester United ta ragewa Ronaldo albashi bayan yace zai sauya sheka a wannan kakar

Leave a Reply

Your email address will not be published.