Wani dan Najeriya ya auri abokiyar zamansa wacce suke aji daya a makarantar sakandiri bayan sun shafe shekaru 12 suna lubayya.
Angon ne ya bayyana hakan a shefinsa na twitter kamar haka
https://twitter.com/instruvoice_/status/1515256619872964610?t=GZn118QpL2SqROhjYOtilA&s=19