fbpx
Friday, March 31
Shadow

Radda ya lashe zabe a karamar hukumar Musawa da Sandamu

Radda ya lashe zabe a karamar hukumar Musawa da Sandamu

 

Hukumar zabe a Najeriya ta soma tattara sakamakon zaben gwamna a jihar Katsina.

 

Akwai kananan hukumomi 34 a jihar Katsina.

 

Sakamakon farko shi ne daga karamar hukumar Musawa. Ga yadda aka sanar da alkaluman da kowace jam’iyya ta samu.

 

Karamar Hukumar Musawa:

 

Dikko Umaru Radda na jam’iyyar APC – 24,632

Yakubu Lado Dan Marke na PDP – 10,118

Nura Khalil na NNPP – 580

Karamar Hukumar Sandamu:

 

Dikko Umaru Radda na jam’iyyar APC – 21,055

Karanta wannan  Zababben Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umar Bago Ne Ke Yin Sujjadar Godiya Ga Allah Bayan Ya Karbi Takardar Shaidar Lashe Zabe

Yakubu Lado Dan Marke na PDP – 10,641

Nura Khalil na NNPP – 01

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *