A jiyane korarriyar, fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Rahama Sadau tayi murnar zagayowar ranar haihuwarta, a sakon da ya aike mata na taya murna, abokin aikinta, Umar M. Sharif ya bayyanata a matsayin jinin jikinshi, kamar yanda ake iya gani a hotonnan na sama.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Umar ya rubuta “Ina tayaki murnar zagayowar ranar haihuwarki jinin jikina”.