Tauraruwar fina-finan Hausa,Rahama Sadau ta bayyana Zaurayinta da suke Soyayya ta gaskiya dashi.
Ta bayyana hakane a wata ganawa da ta yi da Masoyanta a shafinta na sada zumunta inda ta basu damar yi mata tambayoyi.
Wai ya tambayeta shin tana da Saurayi, sannan idan tana dashi, wanene?
Rahama Sadau ta bayyana cewa Eh tana cikin Soyayya ta gaske da Masoyinta, saidai bata bayyana sunansa ba.
Gaskiya ne