Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta saki sabbin hotuna ga masoyanta a shafukanta na sada zumunta.
An ga Rahama a cikin wata jar riga tana haskakawa.