Fitacciyar, korarriyar tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata data sha kyau, Rahamar ta shiga wani shagon sayar da kayan ado ne acan kasar Cyprus inda ta juma da zuwa.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Mujallar fim Magazine dai tace Rahamar zatayi watanni uku acan kasar ta Cyprus kamin ta dawo gida Najeriya.
Muna mata fatan Alheri.