Fitacciyar, korarriyar jarumar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata sanye da doguwar riga, rike da kugu, daya kayatar, saidai kai ba dankwali.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Rahamar dai taje kasar Cyprus inda ake tsammanin zatayi watanni uku acan kamin ta dawo, saidai a ‘yan kwanakinnan biyu da suka gabata, Rahamar taje kasashen Turkiyya da garin Dubai na hadaddiyar daular larabawa.