fbpx
Monday, May 23
Shadow

Rahama Sadau ‘yar kwalisa

Fitacciyar korarriyar jarumar finafinan Hausa, Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata data sha kyau, kai ba dankwali, kwana biyu dai ba’aji duriyar taba, tunda ta tafi kasar Cyprus inda rahotanni suka bayyana cewa zatayi watanni uku kamin ta dawo.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Yau ta saka wannan hoton nata kuma masoyanda sunyi murna da ganinshi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Bidiyon yanda magidanci ya kama matarsa da kwarata da take soyayya dasu a kafafen sada zumunta

Leave a Reply

Your email address will not be published.