fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Rahama Sadauce tauaruwar jaridar Leadership ta shekara

Jaridar Leadership ta bayyana fitacciyar, korarriyar jarumar fina-finan Hausa, Rahama Sadau a matsayin tauraruwarta ta shekara, Jaridar tace ta baiwa Rahama karramawane saboda irin yanda ta taso a cikin mutane masu irin ra’ayin ‘yan mazan jiya amma hakan bai hanata jajircewaba wajan ganin ta shallake duk wani shinge da ake dorawa mata, musamman a Arewa ba, dan ganin ta cimma burinta.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Jaridar ta kuma bayar da misali na irin abubuwan da Rahamar tayi ciki hadda shahararren fim dinta na Rarayi, wanda shine shirin fim na farko da Rahamar ta fara shiryawa da kanta kuma a shekarar da ya fito, ya zama zakaran gwajin dafi, ya lashe kyautar fim din da yayi fice ta City Peple Award.

Karanta wannan  Satar Biliyan 83:Kalli bidiyon Katafaren ginin da Akanta Janar yayi a Kano da ya sakashi a matsala

Muna tayata Murna.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.