fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Raheem Sterling da Harry Kane sun taimakawa Ingila ta lallasa Jamus daci 2-0 ta kai wasan kusa dana kusa dana karshe a gasar Euro

Raheem Sterling ya ciwa Ingila kwallaye a wasannin Group na gasar Euro, kuma yauma ya kara cin wata kwallon inda ya saka masoyan kasar da suka hallaci wasanta da Jamus a filin Wembley farin ciki.

Thomas Muller ya kusa ramawa Jamus kwallon a wani harin daya kai, amma Ingila ta cigaba da mamaye wasan bayan da Harry Kane ya kara ci mata wata kwallon.

Jamus ta buga wasanni bakwai a jere a filin Wembley ba tare da shan kashi kuma wannan shine karo na farko da Ingila tayi nasara a kanta a wasan gasa tun a shekarar 1966 a wasan karshe na gasar kofin duniya.

 

England 2-0 Germany: Raheem Sterling and Harry Kane strike in second half to send Three Lions into Euro 2020 quarter-finals

Sterling scored both England goals in the group phase and began and finished their slick second-half move to light up a previously tense, stodgy game and send the majority of the 45,000 fans inside Wembley wild with delight.

Karanta wannan  Manchester United ta ragewa Ronaldo albashi bayan yace zai sauya sheka a wannan kakar

Thomas Muller had a wonderful chance to level it up but when he shot wide, Kane put England in full control, shrugging off a difficult campaign so far, and a first half in which he was starved of the ball, to head in Jack Grealish’s cross.

Germany had gone seven games unbeaten at Wembley, not losing a competitive fixture at England’s national stadium since the 1966 World Cup final, but Gareth Southgate’s new generation of players made history of their own on Tuesday evening.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.