Rahotanni sun yi nuni da cewa, hukumomin tsaro a Kano sun rufe dukkanin hanyoyin zuwa offishin hukumar zabe ta INEC a jihar. Mazauna yankin da ke makwaftaka da ofishin sun kasa tsallakawa zuwa gidajensu.
#zabennajeriya2023
📷 Daily Trust