fbpx
Monday, March 1
Shadow

Rakitic ya taimakawa Sevilla ta lallasa tsohuwar kungiyar shi, Barcelona daci 2-0

Ivan Rakicic yayi nasarar cin kwallo ta biyu a wasan kusa da karshe na farko da Sevilla ta lallasa Barcelona daci 2-0 a gasar Copa Del Rey, kuma zasu buga na na biyu nan da watan maris yayin da Barca keda aiki a gabanta saboda saita rama wa’yan nan kwallayen idan tana so ta kai labari.

Dan wasan baya na Sevilla Jules Kounde ne ya fara ciwa kungiyar kwallo ta farko kafin aje hutun rabin lokaci inda ya yanke yan wasan baya na Barca kafin ya zira kwallon tashi wadda Ter Stergen ya kasa cirewa.

Barca ta samu damarmaki cin kwallo a wasan amma sai dai golan Sevilla Yassine Bounou yayi nasarar cire gabadaya hare hare guda uku da Messi ya kai masu kyau.

Ivan Rakitic scored against his old team as Sevilla beat Barcelona 2-0 on Wednesday to put one foot in the Copa del Rey final.

Rakitic struck Sevilla’s second at the Sanchez Pizjuan in the 85th-minute to give his side a handsome advantage going into the second leg of this semi-final tie at Camp Nou in March. Centre-back Jules Kounde had earlier opened the scoring in the first half, brilliantly driving forward from defence before firing past Marc-Andre ter Stegen.

Barca had their chances on the night but couldn’t beat goalkeeper Yassine Bounou, who made three stunning saves to keep out Lionel Messi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *