fbpx
Monday, May 23
Shadow

Ramadan: Kalli hotuna yanda Tinubu ya raba Buhunan shinkafa 1,800 a Kano

Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya raba Buhunan ahinkafa 1,800 a Kano.

 

An raba Buhunan shinkafar ne da yammacin ranar Lahadi wanda gwamnatin jihar ta Kano ta lura da rabawa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  "Don Allah ko zabe ni a zaben fidda gwani">>Bola Ahmad Tinubu ya roki wakilan APC na Jigawa

Leave a Reply

Your email address will not be published.