fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Ranar Asabar Osinbajo zai yi magana ta karshe kan ko zai tsaya takarar shugaban kasa ko kuwa a’a

Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo zai yi magana ta karshe akan ko zai nemi takarar shugabancin Najeriya a shekarar 2023 ko kuwa a’a.

 

Ana ta alakanta Osinbajo da neman takarar ahugabancin Najeriya amma dai shi bai yi magana ba tukuna.

 

Amma sabbin rahotannin dake fitowa sun ce nan da ranar Asabar za’a san matsayin da yake kai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalidou Koulibaly da Raheem Sterling sun bugawa Chelsea wasan Premier league na farko da kafar dama

Leave a Reply

Your email address will not be published.