Tauraron me gabatar da shirye-shirye na gidan talabijin din Arewa24, Aminu Abba Umar wanda aka akafi sani da Nomisgee zai zama ango da amaryarshi Fatima ranar juma’a ta sama, 29 ga watan Disamba.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
A wata sanarwa daya fitar yace yana gayyatar masoyanshi zuwa wajan daurin auren nashi, muna tayashi murna da fatan Allah yasa ayi lafiya.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});