Tauraron mawakon jam’iyyar APC,Β Dauda Kahutu Rarara ya baiwa tsaffin Gaurarin fina-finan Hausa kyautar Naira 1,250,000.
Rarara ya baiwa Mata 13 da maza 12 kyautar Naira Dubu 50 kowannen su.
Ga sanarwar da Kafar sadarwarsa ta fitar kamar haka:
GWASKA KAFIN ALLAH, CHAIRMAN DIN MAWAKAN JAM’IYYAR APC NA KASA, ALH DAUDA ADAMU ABDULLAHI KAHUTU RARARA, YA BAIWA TSOFAFFIN ‘YAN WASAN HAUSA KYAUTAR NAIRA 50,000 GA KOWANNE MUTIN DAYA, A BAN GAREN MAZA DUK WANDA YAGA SUNANSA YA NEMI TIJJANI ASASE, DOMIN YA KARBE DUBU HAMSIN DINSA, HAKA ZALIKA A BAN GAREN MATA KUMA DUK WACCE TAGA SUNANTA TANEMI ABUBUKAR BASHIR MAI SHADDA DOMIN TA KARBE DUBU HAMSIN DINTA.
ππππ
1- ππππππ ππππππ
2- ππππ
3- ππππ ππ
4- ππππ πππππ π.π
5- ππππ ππππππ
6- ππππππ ππππ ππππ
7- ππππ πππππ
8- πππππ ππππππ ππππ
9- ππππππ ππ ππππ
10- ππππ ππππππ
11- πππ’πππ πππ
12- ππππππππ
ππππ
1- ππππππ πππππ
2- ππππππ π
ππππ
3- πππ
πππ πππππππ
4- ππππ’π ππππ
5- πππππππ πππππ
6- ππππ πππππππ
7- πππππ ππππππππ
8- ππππππ ππππππ
9- π
ππππ πππππ
10- ππππ ππππππ
11- ππππππ ππππππ
12- ππππππππ ππππππ
13- ππππππ πππππ ππππ, SUNA GODIYA JAMI’AR