Rarara Ya Saki Sabuwar Waka Mai Taken ‘Tsula Ya Sallama’
Cikin baitukan wakar an jiyo Rarara yana cewa
“Tsula Yaje Gidan Ubanmu Ya ƙwankwasa.
” Neman Aiki Yaje Shi Dole Ya Durƙusa.
“Da Na Yi Shiru Aradu Yanzu Zan Fallasa”
Daga Abubakar Shehu Dokoki