fbpx
Friday, May 27
Shadow

Rashida Mai sa’a ta birge a wadannan hotunan nata

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, me baiwa gwamnan jihar Kano, shawara a kan harkokin maya, Rashida Adam wadda akewa alakabi da Mai sa’a kenan a wadannan hotunan nata data sha kwalliyar zamani kuma tayi kyau.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Hotunan sun birge sosai, muna mata fatan Alheri.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Tura ta kai bango: kalli bidiyon yanda 'yan Inyamurai suka fara kama 'yan IPOB suna kashewa

Leave a Reply

Your email address will not be published.