fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Rashin Godiya Ne Idan Har Na Sake Tsayawa neman wani mukamin siyasa a zaben 2019

Rashin Godiya Ne Idan Har Na Sake Tsayawa Takara A 2019 
Gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima ya bayyana cewa butulci ne ga Ubangiji da kuma al’ummata idan har na nemi sake tsayawa takarar wata kujerar siyasa a 2019.

Gwamnan ya ce, da zarar ya kammala wa’adinsa, zai koma jami’a don ya kammala digirin dakta tare kuma da koyon harshen Faransanci wanda yake sha’awa a rayuwarsa.
rariya

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan Boko Haram 53,262 ne suka mika wuya>>Hedikwatar tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published.