Shanu sama da Ashirin ne aka kashe a jihar Anambra da kuma wasu awaki a kasuwar Igboukwu dake jihar.
Maharan dai basu taba kowa ba haka suka shiga suka kashe dabbobin suka kara gaba.
Kalli bidiyin a kasa
A dai karamar hukumar ne kwanakin baya aka kashe wasu jami’an hukumar kiyaye hadurra ta FRSC.