Lamarin ya farune a karamar hukumar Shiroro inda ‘yan Bindigar da yawa suka taru sukawa matar fyade har sai da ta mutu.
Matar dai ta tsere ne daga garinsu baya harin da wasu ‘yan Bindiga suka kai musu, sai kuma tsautsai yasa ta fada hannun wasu ‘yan Bindigar.
‘Yan Bindigar dai sun sakawa kauyuka da yawa tarar Naira Miliyan 2 idan suna son yin girbin amfanin gonarsu, rashin biyan wannan tara ne yasa suke kaiwa mutanen hari.
Information available indicates that the terrorists had imposed a N2 million levy on the villagers to allow them to harvest from their farms. The compliance failure triggered the anger of the bandit, which subsequently led to the attack.
— Eons Intelligence (@eonsintelligenc) December 27, 2022