fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Rashin tausayin Al’umma ne , da kace ko a Amurka ana satar yara>>Martanin Shehu Sani ga Lai Mohammed

Tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani yace, rashin nuna tausayi ne ga iyayen daliban Kagarada aka sace, idan kace ko a Amurka ana satar yara.

Shehu Sani ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta na Twitter, ya ce wannan maganar bata dace ba sam.

Hakane ya biyo bayan maganar da Minista yada labarai da al’adu, Lai Mohammed ya yi, Inda yace satar yara a makarantu abu ne wanda har kasashen da suka ci gaba suna fama da, kuma har misali ya ba suwa da kasar Amurka.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *