fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Real Madrid na fatan kaunar da Mbappe ke yiwa Ronaldo zata yi tasiri wurin sayan dan wasan daga PSG

Idan har Real Madrid na bukatar siyan Kylian Mbappe to sai dai suyiwa dan wasan alkawarin sanya tsohuwar rigar Ronaldo mai lamba 7, domin kudi kadai ba zasu iya sayen shi ba saboda Liverpool ta fita kudi a halin yanzu.

Real Madrid na bukatar tattaunawa da yan wasan ta domin su karbi ragin albashi saboda kungiyar ta gujewa asarar yuro miliyan 78, yayin da har ta bayar da Jovic da Odegaard aro domin samun sassauci wurin biyan albashi.

A taikace dai Real Madrid ba zata iya biyan makudan fatashin Mbappe ba na yuro miliyan 173, yayin da kuma dan wasan su daya fi daukar albashi mai tsoka Gareth Bale ke shirin dawowa daga Tottenham.

Real Madrid hope Kylian Mbappe’s love for Cristiano Ronaldo will see him snup Liverpool.

If Real Madrid want Kylian Mbappe to move to Spain ahead of Merseyside or Manchester they will have to sell him the idea of wearing Cristiano Ronaldo’s old number seven  because money alone will no longer do the trick because the Premier League has the greater financial muscle.

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Elon Musk zai saya kungiyar Manchester United

Madrid still need to negotiate a squad-wide pay cut this season to avoid £78million (€90m) losses. They let Martin Odegaard and Luca Jovic out on loan in January, despite both being potentially vital squad players, to ease pressure on the wage bill.

They simply cannot afford Mbappe this summer with a €200m (£173m) transfer fee on top of wages, and they are dreading the return of top earner Gareth Bale next summer with a year still left on his lucrative contract.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.