fbpx
Thursday, June 30
Shadow

“Real Madrid na kira ta bani shawara yayin da Aston Villa ke cin City 2-0”>>Manajan Manchester City bayan kungiyar ta lashe kofin firimiya

Manchester City tayi nasarar lashe kofin gasar firimiya Lig jiya cikin salon burgewa, bayan tazo daga baya ta doke Aston Villa daci 3-2.

Aston Villa nacin City 2-0 ne a wasan kafin daga bisani ta rama kwallayn ta hannun Gundogan wanda yaci biyu, sai Ridri yaci guda.

Kuma bayan an tashi wasan Pep Guarduila yace Real Madrid ya kira ta bashi shawara yaci wasan, kamar yadda ta doke City a gasar zakarun nahiyar turai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: A karshe dai Lawal ya karanta wasikar sauya shekar Shekarau daga APC zuwa NNPP

Leave a Reply

Your email address will not be published.