fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Real Madrid ta amincewa Sergio Ramos ya canja sheka

Kungiyar Real Madrid ta amincewa kaftin dinta Sergio Ramos ya canja sheka a karshen wannan kakar, acewar manema labarai na COPE.

Dan jarida Siro Lopez ya bayyana cewa Madrid ba zata kara yiwa Ramos tayin wani kwantiraki ba, bayan daya gayawa kungiyar cewa shi yana so ya koma wata kungiyar a nahiyar turai.

Paris Saint German da Machester United na cikin zakarun kungiyoyin dake harin siyan dan wasan da zarar kwantirakin shi ya kare a karshen wannan kakar.

Real Madrid accept Ramos will leave

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Elon Musk zai saya kungiyar Manchester United

Real Madrid have accepted that club captain Sergio Ramos will leave at the end of the season, according to COPE.

Journalist Siro Lopez says Madrid won’t make another offer to Ramos, who has told the club his future lies at another European side.

Paris Saint-Germain and Manchester United are among a host of top European clubs to have been linked with a move.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.