fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Real Madrid ta doke Chelsea ta kai wasannin kusa dana karshe a gasar zakarun Nahiyar Turai

Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid tayi nasarar kaiwa zagaye na kungiyoyi hudu a gasar zakarun Nahiyar Turai bayan ta doke Chelseadaci 5-4 a gida da waje.

Madrid ta doke Chelsea daci 3-1 a wasan farko da suka buga a Ingila, amma a wasan na biyu Chelsea tayi kokari ta rama kwallayen inda har aka kara masu lokaci bayan an tashi wasa da kunnen doki.

Amma a karshe Benzem yaciwa Madrid kwallo da kai tayi nasarar doke Chelsea a filin wasanta na Santiago Bernabeu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.