Kungiyar Real Madrid ta lashe kofin gasar Champions League a karo na 14.
Ta yi nasarar ne bayan data lallasa Liverpool da ci 1-0 a wasan da suka buga a daren yau.
Vinicious ne dai ya ciwa Real Madrid kayatacciyar kwallon data bata nasa a daren yau.
FIVE TIME CHAMPIONS LEAGUE WINNERS! ๐
THESE PLAYERS WILL FOREVER BE A PART OF REAL MADRID'S HISTORY ๐ pic.twitter.com/3yoMdM232R
— ESPN FC (@ESPNFC) May 28, 2022
