fbpx
Friday, July 1
Shadow

Reno Omokri yaba Tinubu hakuri bayan yace shi ba cikakken me lafiya bane

Reno Omokri, wanda ke baiwa tsohon shugaban kasa Good Luck Jonathan shawara yaba Tinubu hakuri bayan yayi masa ba’a kan lafiyarsa.

Inda yace ya sha alwashi ba zai sake zagin wani dan takara ba a zaben shekarar 2023.

Inda yace yana baiwa Bola Tinubu da masoyansa hakuri akan ba’ar daya yi masa domin idan ba mutuwa akwai taufa zata riski kowa.

Saboda haka Tinubu da Atiku da Obi duk abokansa ne fiye da shekaru 20 kuma yana shawartar kowa daya zabi nashi zabin ba tare da kin wanin su ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published.