fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Rigakafin Coronavirus/COVID-19 bashi da Illa amman ba dole bane>>Gwamnan Adamawa

Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri ya bayyana cewa rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 bashi da illa.

 

Ya bayyana hakane ga manema labarai bayan da aka masa rigakafin cutar a jiya, Alhamis inda yace an baiwa jihar Rigakafin guda 59,000 kuma zatawa Mutane.

 

Yace amma fa ba dole bane, saidai suna baiwa mutanen shawara su yi dan kariya a garesu da kuma danginsu.

“We have taken it, and it is safe and we are encouraging our citizens to go ahead and take the vaccine, but it is not compulsory.

“We are only encouraging them to take because that is the only way out to keep their health and that of their families safe.

“Government has a plan and intention to vaccinate everybody and it will be in batches,” Fintiri said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *