Rigar Ronaldo ta fara yawo a jikin magoya bayan kungiyar Al Nassr ta Saudiyya.
Akwai dai rahotanni da dama dake danganta Cristiano Ronaldo da komawa kungiyar ta Alnasr bayan da ya raba gari da Manchester United.
Saidai har zuwa yanzu dai wannan magana bata tabbata ba.