fbpx
Wednesday, February 24
Shadow

Rikice-rikice sun mamaye Najeriya>>Bola Tinubu

Tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa rikice-rikice sun mamaye Najeriya inda yayi kiran da a samu hadin kai tsakanin al’umma.

 

Ya bayyana hakane a wajan addu’ar kwanaki 8 da rasuwar tsohon gwamnan jihar Legas, Lateef Jakande.

 

Tinubu yace babu kasar Afrika ta yamma da zata iya rike ‘yan Najeriya,  kuma duk wanda yasan Yaki ba zai so ya faru akan Najeriya ba dan haka yake kira da a zauna Lafiya.

”Nigeria is currently facing a crisis; a crisis of insurgency, banditry in all aspects of security, but God Almighty that made this country as one of the largest and most resourceful countries will protect us.

”I appeal, in his memory today, for us not to turn whatever challenges we are facing right now into ethnic, tribal and religious crises.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *