fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Rikici Na Neman Barkewa Tsakanin Gwamnatin Jigawa Da Ta Kano Kan Wani Mai Dauke Da Cutar Coronavirus/COVID-19

Rikici yana neman barkewa tsakanin gwamnatin jihar Jigawa da ta jihar Kano, kan wani mai dauke da cutar Covid19.

 

 

Asalin abun da ya faru dai shine, Gwamnatin jihar Kano ta tare wani matafiyi dan asalin jihar Jigawa, wanda ya dawo daga Lagos kuma gwamnatin jihar Kano ta killace shi sannan ta yi mishi gwaji kwayar cutar Corona kuma gwaji ya tabbatar yana dauke da cutar, bayan da Gwamantin Kano ta tabbatar yana dauke da wannan cutar shine ta dole sai dai a maida mara lafiyar asalin jiharsa wato Jigawa.

Karanta wannan  Shugaba Buhari ya roki sabon shugaban kirista da sauran malamai su yiwa Najeriya addu'a

 

 

Lamarin da ya harzuka al’ummar jihar Jigawa suke ta sukar matakin Gwamnatin Jihar Kano.

 

 

Sai dai har yanzu Gwamnatin Jihar Jigawa ba ta ce uffan ba kan lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.