fbpx
Wednesday, February 24
Shadow

Rikicin Sasa: Gwamna Ganduje ya bada tallafin Miliyan 18.5

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayar da tallafin Naira Miliyan 18.5 ga ‘yan Asalin Jihar wanda rikicin Sasa, Jihar Oyo ya rutsa dasu.

 

Kwamishinan Yada labarai na jihar, Garba Muhammad ne ya jagoranci baiwa mutanen 100,000 kowannen su a Ibadan.

 

Kwamishinan ya bayyana cewa Gwamnan jihar Kano ne ya basu umarnin ziyartar wadanda Rikicin ya rutsa dasu dan ganin yanda za’a tallafa musu.

 

“We have about 185 people who are indigenes of Kano, affected by this unfortunate incident. We have made our calculations that each and every one of them will get N100,000.

 

“Those of them who have gone to Kano, we will also see and discuss with the governor. We will identify them in Kano and give them the money,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *