fbpx
Friday, February 26
Shadow

Rikicin Sasa: Na tafka Asarar Fiye da Miliyan 20, bazan koma ba>>Shugaban Kasuwar

Shugaban ‘yan kasuwar Sasa, dake Akinyele a Jihar Oyo, Alhaji  Usman Nyako ya bayyana cewa ya tavka Asarar Sama Da Miliyan 20 dan haka ba zai koma Kasuwar ba.

 

Rikicin wanda ya fara a Ranar Alhamis data gabata ya kai ga Asarar Dukiya da rayuka.

 

Ya bayyana cewa a ranar da lamarin ya faru yayi cinikin kusan Miliyan 10 amma duka da kayansa da shagonsa da mota da gida duk an kona, yace koda lamura sun dawo daidai ba zai kara Komawa kasuwar ba.

 

Ya godewa Gwamna Ganduje da rabama mutane kusan 200 100,000 kowannensu.

 

“I am not going back to that place again. Many people were killed in my presence. I lost my house, money, and even cars and trucks. As the chairman, I can only blame the crisis on the insincerity of some of our people.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *