Tauraron dan wasan kungiyar Bayern Munich, Robert Kewandowski ya bayyana cewa ba zai sabunta kwantiraki a kungiyar ba.
Ya bayyana hakan ne bayan sun tashi wasa da Wolfsburg daci 2-2, inda yace ya rigada ya fadawa manajan kungiyar hakan, watau Hasan.
Shekara daya ce ta ragewa Lewandowski a kwantirakun shi kuma yace idan har ya samu wata kungiyar dake neman shi to zai sauya sheka.