fbpx
Friday, July 1
Shadow

Roma na harin siyan Alex Telles daga Manchester United

Manchester United ta siya Alex Telles ne a kakar bara daga Porto a farashin fam miliyan 15.5 domin ya fafata da Luke Shaw wurin samun matsgunni a tawagar.

Kuma Shaw ya jajirce sosai inda yayi kokarin da bai taba yi a United kuma hakan yasa Telles wasanni tara kacal ya buga a gasar Firimiya.

Yayin da kungiyar Roma wadda Mourinho ke horaswa ke harin siyan shi bayan tauraronta na baya Leonardo Spinazzola ya samu rauni a gasar Euro bayan daya tafi bugawa kasar Italiya wasa.

 

Roma in talks to sign Manchester United’s Alex Telles as replacement for injured Leonardo Spinazzola

Telles was signed from Porto last summer for £15.4m to provide competition for Luke Shaw at Old Trafford.

Karanta wannan  Za'a ba wanda ya lashe gasar tseren Marathon dala 80,000 a jihar Abuja

However, the England international responded well to Telles’ arrival and had his best season in a United shirt after years of inconsitency, keeping the Brazil international to just nine Premier League appearances.

Roma, now managed by former United boss Jose Mourinho, are in the market for a left-sided defender after Leonardo Spinazzola picked up an injury while representing Italy at the European Championships.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.