Gwanin kasuwar kwallon kafa, Fabrizio Romano ya bayyana cewa tauraron dan wasan Manchester United, Ronaldo ba zai buga mata wasannin sada zumunta ba.
Inda yace kungiyar ta kara masa hutu ta karbi uzurin daya bata wanda ya danganci iyalansa.
Ronaldo na son barin kungiyar ne a wannan kakar amma sai dai tace ba ba zata sayar dashi ba kuma ko zata sayar dashi ba a kasar Ingila ba.