Sunday, June 7
Shadow

Ronaldo da ‘ya’yansa: Yayi kiran a ci gaba da zama a gida

Tauraron dan kwallon kasar Portugal Cristiano Ronaldo kenan a wannan hoton inda yake tare da ‘ya’yansa.

 

Ya saka hoton a shafinshi na sada zumunta inda yayi kira da cewa a wannan lokaci na tsanani mu gode da abinda muke dashi na lafiya da iyali da kuma masoya. Yayi kiran cewa a ci gaba da zama a gida dan baiwa ma’aikatan lafiya damar aikin ceto rayuka.

 

 

Ronaldo da sauran abokan wasanshi na Juventus sun amince da ragin Albashi saboda Coronavirus.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *