fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Ronaldo yaci kwallo ta farko a bana yayin da Unied ta doke Sheriff daci 2-0

Tauraron dan wasan kwallon kafa na duniya Cristiano Ronaldo yayi nasarar cin kwallon shi ta farko a wannan kakar a gasar Europa League.

Tauraron dan wasan yayi nasarar cin bugun daga kai sai mai tsaron raga ne bayan Jadon Sancho yayi nasarar fara ciwa United kwallo ta farko a wasan.

Inda aka tashi suna cin biyu bako daya bayan Sociedad ta doke su daci daya a wasan daya gabata na gasar ta Europa.

Ronaldo ya buga wasanni bakwai ba tare daya ci kwallo ba kafin yayi nasarar a yau.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.